2 Sar 9:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Yehoram ya ga Yehu, sai ya ce, “Lafiya dai?”Yehu ya ce, “Ina fa lafiya, tun da karuwanci da sihirin uwarka, Yezebel, sun yi yawa haka?

2 Sar 9

2 Sar 9:20-28