2 Sar 8:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Elisha kuwa ya tafi Dimashƙu. A lokacin kuwa Ben-hadad, Sarkin Suriya, yana ciwo. Aka faɗa masa cewa, annabi Elisha ya zo, yana nan,

2 Sar 8

2 Sar 8:4-9