2 Sar 8:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekara ta goma sha biyu ta sarautar Yehoram ɗan Ahab Sarkin Isra'ila, Ahaziya ɗan Yoram Sarkin Yahuza, ya ci sarauta.

2 Sar 8

2 Sar 8:19-28