2 Sar 8:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Elisha ya kafa wa Hazayel ido, yana kallonsa, har Hazayel ya ji kunya. Elisha kuwa ya fashe da kuka.

2 Sar 8

2 Sar 8:6-16