2 Sar 7:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka tashi da magariba, suka tafi sansanin Suriyawa. Da suka isa gefen sansanin Suriyawa, sai suka tarar ba kowa a wurin,

2 Sar 7

2 Sar 7:1-11