2 Sar 7:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai mutum huɗu, kutare, waɗanda suke zaune a bakin ƙofar gari, sai suka ce wa junansu, “Me ya sa muke zaune nan har mu mutu?

2 Sar 7

2 Sar 7:1-10