2 Sar 7:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Elisha ya ce, “Kasa kunne ga abin da Ubangiji ya ce! Gobe war haka za a sayar da mudu na lallausan gari a bakin shekel guda, da mudu biyu na sha'ir a bakin shekel guda a ƙofar garin Samariya.”

2 Sar 7

2 Sar 7:1-10