2 Sar 6:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma sa'ad da ɗaya daga cikinsu yake saran wani gungume, sai ruwan gatarinsa ya kwaɓe ya fāɗa a ruwa. Sai ya yi ihu, ya ce, “Wayyo, maigida, me zan yi? Abin aro ne.”

2 Sar 6

2 Sar 6:3-13