2 Sar 6:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da sarki ya ji maganar macen, sai ya keta tufafinsa, sa'ad da yake wucewa ta kan garun birni. Sai mutane suka gani, ashe, yana saye da rigar makoki a ciki.

2 Sar 6

2 Sar 6:21-33