2 Sar 6:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ɗaya daga cikinsu kuwa ya ce, “In ka yarda, ka tafi tare da mu.”Elisha kuwa ya yarda, ya ce, “To, mu tafi.”

2 Sar 6

2 Sar 6:1-12