2 Sar 6:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da shigarsu Samariya, sai Elisha, ya ce, “Ya Ubangiji, ka buɗe idanun mutanen nan su gani.” Ubangiji kuwa ya buɗe idanunsu, suka gani, ashe, suna tsakiyar Samariya ne.

2 Sar 6

2 Sar 6:11-24