2 Sar 6:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Suriyawa suka gangaro wurinsa, sai Elisha ya yi addu'a ga Ubangiji, ya ce, “Ina roƙonka, ka bugi mutanen nan da makanta.” Ubangiji kuwa ya buge su da makanta bisa ga addu'ar Elisha.

2 Sar 6

2 Sar 6:13-19