2 Sar 6:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya aika da dawakai, da karusai, da sojoji da yawa. Suka tafi da dare suka kewaye garin.

2 Sar 6

2 Sar 6:5-18