2 Sar 6:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ɗaya daga cikin fādawan ya ce, “A'a, ranka ya daɗe, sarki, ai, annabi Elisha ne wanda yake cikin Isra'ila, yake faɗa wa Sarkin Isra'ila maganar da kake faɗa a ɗakin kwananka.”

2 Sar 6

2 Sar 6:5-21