2 Sar 6:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarkin Isra'ila kuwa ya aika zuwa wurin da Elisha ya faɗa masa. Da haka ya riƙa faɗakar da shi, har ya ceci kansa ba sau ɗaya, ba sau biyu ba.

2 Sar 6

2 Sar 6:7-13