2 Sar 5:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya shiga, ya tsaya a gaban Elisha, Elisha kuwa ya tambaye shi, “Ina ka tafi, Gehazi?”Sai ya ce, “Ranka ya daɗe ban tafi ko'ina ba.”

2 Sar 5

2 Sar 5:21-27