2 Sar 5:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Elisha ya aiki manzo ya faɗa wa Na'aman ya tafi, ya yi wanka a Kogin Urdun har sau bakwai, naman jikinsa zai warke, zai tsarkaka.

2 Sar 5

2 Sar 5:3-19