2 Sar 4:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da tandayen suka cika ta ce wa ɗanta, “Kawo mini wani tandu.”Ɗan kuwa ya ce mata, “Ai, ba saura.” Sai man ya janye.

2 Sar 4

2 Sar 4:4-13