2 Sar 4:41 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Elisha ya ce, “To, ku kawo gari.” Aka kawo masa, ya kuwa zuba garin a tukunyar, sa'an nan ya ce, “Ku kwaso wa mutanen. Yanzu dai kome lafiya.”

2 Sar 4

2 Sar 4:34-42