2 Sar 4:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gehazi kuma ya yi gaba, ya ɗora sandan a fuskar yaron, amma ba motsi ko alamar rai. Saboda haka ya koma, ya taryi Elisha, ya faɗa masa yaron bai farka ba.

2 Sar 4

2 Sar 4:27-40