2 Sar 4:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ta aika a faɗa wa mijinta, ta ce, “Ka aiko mini ɗaya daga cikin barori da jaki domin in tafi wurin annabi Elisha, zan komo da sauri.”

2 Sar 4

2 Sar 4:21-29