2 Sar 4:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da aka ɗauke shi, aka kai wa uwar, sai ya zauna a cinyar uwar har rana tsaka, sa'an nan ya rasu.

2 Sar 4

2 Sar 4:11-27