2 Sar 4:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Elisha ya ce mata, “Me zan yi miki? Ki faɗa mini abin da kike da shi a gida.”Ta ce, “Ni dai ba ni da kome a cikin gidan, sai dai kurtun mai.”

2 Sar 4

2 Sar 4:1-5