2 Sar 4:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bari mu gina masa ɗan ɗaki a kan bene, mu sa masa gado, da tebur, da kujera, da fitila, don duk sa'ad da ya zo ya sauka a wurin.”

2 Sar 4

2 Sar 4:5-17