2 Sar 3:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kashegari, da safe a lokacin miƙa hadaya, sai ga ruwa ya malalo daga wajen Edom har ƙasar ta cika da ruwa.

2 Sar 3

2 Sar 3:13-27