2 Sar 3:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma yanzu ku kawo mini makaɗin garaya.”Da makaɗin garaya ya kaɗa, sai ikon Ubangiji ya sauko a kan Elisha.

2 Sar 3

2 Sar 3:10-24