2 Sar 3:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yehoshafat kuwa ya ce, “Gaskiya ne, maganar Ubangiji tana tare da shi.” Saboda haka sai sarakunan nan uku suka ɗunguma zuwa wurin Elisha.

2 Sar 3

2 Sar 3:8-15