2 Sar 3:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Sarkin Isra'ila ya ce, “Kaito! Ubangiji ya kirawo mu sarakunan nan uku don ya bashe mu a hannun Mowabawa.”

2 Sar 3

2 Sar 3:1-13