2 Sar 25:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai aka huda garun birnin, sarki da mayaƙa suka tsere da dare ta hanyar ƙofar da take tsakanin bango biyu kusa da gonar sarki, suka bi ta hanyar Araba, ko da yake Kaldiyawa suna kewaye da birnin.

2 Sar 25

2 Sar 25:1-7