2 Sar 25:29-30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

29. Sai Yekoniya ya tuɓe tufafinsa na kurkuku. Kowace rana kuwa yakan ci abinci a teburin sarki har muddin ransa.

30. Sarki kuma ya yanka masa kuɗin da za a dinga ba shi, kowace rana muddin ransa.

2 Sar 25