2 Sar 25:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Gedaliya ya rantse musu, su da mutanensu, cewa kada su ji tsoron barorin Kaldiyawa, su zauna a ƙasar, su bauta wa Sarkin Babila, haka zai fi zamar musu alheri.

2 Sar 25

2 Sar 25:20-30