2 Sar 25:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekara ta tara ta sarautar Zadakiya a kan rana ta goma ga watan goma, sai Nebukadnezzar Sarkin Babila, tare da sojojinsa, ya kawo wa Urushalima yaƙi. Suka kewaye ta da yaƙi, suka gina mata kagarai.

2 Sar 25

2 Sar 25:1-3