2 Sar 24:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

saboda kuma marasa laifi waɗanda ya kashe, gama ya cika Urushalima da jinin marasa laifi, Ubangiji kuwa ba zai gafarta wa Manassa ba.

2 Sar 24

2 Sar 24:1-8