2 Sar 24:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Nebukadnezzar ya kwashe dukan mutanen Urushalima, da dukan hakimai da dukan jarumawa, da masu sana'a, da maƙera, har sun kai dubu goma (10,000). Ba wanda ya ragu sai dai matalautan ƙasar.

2 Sar 24

2 Sar 24:10-16