2 Sar 24:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yekoniya Sarkin Yahuza ya ba da kansa ga Sarkin Babila shi da tsohuwarsa, da fādawansa da hakimansa. Sarkin Babila ya kama shi yana da shekara takwas da sarautar,

2 Sar 24

2 Sar 24:4-16