2 Sar 24:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A zamaninsa ne sojojin Nebukadnezzar Sarkin Babila suka zo Urushalima, suka kewaye ta da yaƙi.

2 Sar 24

2 Sar 24:1-14