2 Sar 24:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A zamanin Yehoyakim ne Nebukadnezzar Sarkin Babila ya kawo wa Yahuza yaƙi, Yehoyakim kuwa ya zama baransa har shekara uku daga nan kuma ya tayar masa.

2 Sar 24

2 Sar 24:1-7