2 Sar 23:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma ce, “Kabarin wane ne wancan da nake gani?”Sai mutanen Betel suka ce masa, “Ai,kabarin annabin Allah ne wanda ya fito daga Yahuza ya yi annabcin waɗannan abubuwan da ka aikata gāba da bagaden Betel.”

2 Sar 23

2 Sar 23:15-23