2 Sar 23:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma lalatar da Tofet, wurin da yake kwarin 'ya'yan Hinnom, don kada kowa ya ƙara miƙa ɗansa ko 'yarsa hadaya ta ƙonawa ga Molek.

2 Sar 23

2 Sar 23:4-15