2 Sar 22:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Shafan magatakarda ya tafi ya faɗa wa sarki cewa, “Baranka ya kwashe kuɗin da ya tarar a Haikali, na kuwa ba masu lura da ma'aikatan Haikalin Ubangiji.”

2 Sar 22

2 Sar 22:2-16