2 Sar 22:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

‘Ga shi, zan aukar da masifa a wurin nan, da a mazaunan wurin, bisa ga dukan maganar littafin nan wanda Sarkin Yahuza ya karanta,

2 Sar 22

2 Sar 22:10-20