2 Sar 22:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yosiya yana da shekara takwas sa'ad da ya ci sarauta, ya yi mulki shekara talatin da ɗaya a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Yedida, 'yar Adaya na Bozkat.

2 Sar 22

2 Sar 22:1-5