2 Sar 21:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma mutanen Yahuza ba su kasa kunne ba. Manassa kuma ya yaudare su, suka aikata mugunta fiye da abin da al'umman da Ubangiji ya hallaka a gaban jama'ar Isra'ila suka aikata.

2 Sar 21

2 Sar 21:4-11