2 Sar 21:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya aikata mugun abu a gaban Ubangiji, gama ya aikata abubuwa masu banƙyama waɗanda al'umman da Ubangiji ya kora a gaban jama'ar Isra'ila suka aikata.

2 Sar 21

2 Sar 21:1-10