2 Sar 21:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Banda wannan kuma Manassa ya kashe adalai har ya cika Urushalima daga wannan gefe zuwa wancan da jininsu, banda zunubin da ya sa mutanen Yahuza su yi, har suka aikata abin da yake mugu a gaban Ubangiji.

2 Sar 21

2 Sar 21:14-25