2 Sar 21:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan gwada Urushalima da magwajin Samariya da kuma ma'aunin gidan Ahab. Zan kuma suɗe Urushalima kamar yadda mutum yakan suɗe akushi sa'an nan ya kifar da shi.

2 Sar 21

2 Sar 21:6-18