2 Sar 20:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan ƙara maka shekara goma sha biyar. Zan kuwa cece ka, kai da wannan birni daga hannun Sarkin Assuriya, zan tsare wannan birni don kaina da kuma don bawana, Dawuda.’ ”

2 Sar 20

2 Sar 20:5-11