2 Sar 20:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ka tuna da ni yanzu, ya Ubangiji, ina roƙonka, da yadda na yi tafiya a gabanka da aminci, da zuciya ɗaya, na aikata abin da yake mai kyau a gabanka.” Sai ya yi ta rusa kuka.

2 Sar 20

2 Sar 20:1-6