2 Sar 20:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Hezekiya kuwa ya fahimci za a yi zaman lafiya da salama a zamaninsa, don haka ya amsa ya ce, “Jawabin da ka kawo mini daga wurin Ubangiji yana da kyau.”

2 Sar 20

2 Sar 20:10-20