2 Sar 2:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga nan Elisha ya haura zuwa Betel. A hanya sai ga waɗansu samari sun fito daga cikin gari, suna yi masa eho, suna cewa, “Ka bar wurin nan, kai mai saiƙo.”

2 Sar 2

2 Sar 2:18-25